Da Dumi-Dumi: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi na naira 200, 500, 1,000. By Admin Wednesday, 23 November 2022 Comment > Da Dumi-Dumi: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi na naira 200, 500, 1,000.Mai Taimaka wa Shugaba Buhari a kan Kafofin Sada Zumunta Bashir Ahmad, ne ya sanar da hakan a shafinsa na tuwita a ranar Laraba 23 ga Nuwamba 2022.Source 👇Rahama Tv on Facebook
0 Response to "Da Dumi-Dumi: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi na naira 200, 500, 1,000."
Post a Comment