Birnin Da Aka Gina Gidaje A Cikin Duwatsu
Sunday 20 November 2022
Comment
Birnin Da Aka Gina Gidaje A Cikin Duwatsu
Setenil de las Bodega dake kasar, birni ne da ke a kudancin ƙasar Andalus (Spain) da aka gina a cikin tsaunin da ke kewaye da garin. Garin ya kasance sansanin Larabawa a zamanin da.
Setenil de las Bodegas gari ne, da ke Pueblo kuma gunduma a lardin Cádiz, a ƙasar Sifaniya, wadda ya shahara saboda gidajen da aka gina a kan dutsen da ke sama da Río Guadalporcún.
Dangane da ƙidayar jama'a ta shekarar Dubu Biyu da Biyar (2005), birnin ya na da yawan mazauna dubu uku da goma sha shida (3,016).
Daga Taskar Nasaba
Source 👇
Rariya on Facebook.
0 Response to "Birnin Da Aka Gina Gidaje A Cikin Duwatsu"
Post a Comment