Bincike yanuna babu wani biki a kannywood daya kai na Halima Atete Tara jarumai
Wednesday, 30 November 2022
Comment
Images Source /credit / Facebook.
AN GAMA BIKI LAFIYA: Bin cike ya nuna cewa babu bikin jarumi ko jarumar Kannywood da tsoffi da sabbin jarumai suka halarta kamar bikin jaruma Halima Atete duk da nisa anyi bikin ne Maiduguri, amma haka kusan kowa ya halarta
A tina nin ku miye yasa hakan ?
Allah ya bada zaman lafiya ita da mijin ta.
Source /credit /A OP Hausa via Facebook.
0 Response to "Bincike yanuna babu wani biki a kannywood daya kai na Halima Atete Tara jarumai "
Post a Comment