--
BA DOLE NE MACE TAIWA MIJINTA WANKI BA

BA DOLE NE MACE TAIWA MIJINTA WANKI BA

>

 




Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki.


Tace kyautatawa ce da maslaha a tsakanin ma'aurata, sai dai tace ita ma bata taɓa yin wankin ba, kuma bata fatan ta yi har a bada.


Source : freedom radio Facebook 


0 Response to "BA DOLE NE MACE TAIWA MIJINTA WANKI BA "

Post a Comment