--
ANGAMU, SHUGABANNIN JAM'IYYAR APC SUNYI TATTAKI HAR ABUJA DON BAIWA ALASAN DOGUWA HAKURI

ANGAMU, SHUGABANNIN JAM'IYYAR APC SUNYI TATTAKI HAR ABUJA DON BAIWA ALASAN DOGUWA HAKURI

>

 



Shugabannin jam'iyar APC na karamar hukumar Doguwa dake jihar Kano sun yi tattaki harzuwa Abuja domin bawa Alhassan Ado doguwa Hakuri da cewa yayi hakuri ya zauna a jam'iyar ta APC.



Sai anyi rashin sa'a domin kuwa Doguwa Ya tarbi shugabannin jam'iyar da kayan marmari Mai alamar jam'iyar NNPP ta Kwankwaso.


Me hakan ke nufi...


Source :Mikiya Facebook 

0 Response to "ANGAMU, SHUGABANNIN JAM'IYYAR APC SUNYI TATTAKI HAR ABUJA DON BAIWA ALASAN DOGUWA HAKURI "

Post a Comment