An Soma Gudanar Da Shagalin Auren Jarumar Finafinan Hausa, Halima Atete
Thursday, 24 November 2022
Comment
Images source 👉 Facebook.
An Soma Gudanar Da Shagalin Auren Jarumar Finafinan Hausa, Halima Atete.
A makon da ya gabata ne Aka sami hotunan Jarumar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed suna zagawa a social media.
To a yau ne kuma wasu hotunan nata zafafa na shirye Shirye- bikin nata suka kara fitowa a social media.
Jarumar Finafinan Kannywood din Halima arteta ta bayyana cikin matukar farin ciki da wannan gagarumin alamarin daya gabato ta.
To Allah ya bada hakurin zama kuma Allah ya kawo babban rabo.
0 Response to "An Soma Gudanar Da Shagalin Auren Jarumar Finafinan Hausa, Halima Atete"
Post a Comment