--
ALAMOMIN DA ZAKA TSINCI KANKA IDAN KANA/KINA DA ALJANU WATO JUNNU

ALAMOMIN DA ZAKA TSINCI KANKA IDAN KANA/KINA DA ALJANU WATO JUNNU

>





Image source :Facebook 

Kuma akwai na fili dana 'boye.

Gasu nan kamar haka:


ALAMOMI NA FILI


1. Ciwon kai marar jin magani.


2. Gujewa bautar Allah kamar Rashin son sallah karatun Qur'anic da sauransu.


3. Rikicewa wato yawan dimuwa acikin Sallah.


4. Jiri, da kasala ayawancin lokuta.


5. Ciwon wani bangare na jiki, Amma ko anje asibiti an auna ba za'aga komaiba.


6. Fa'duwa, da kuma yin Eihu da maganganu irin na aljanu.


7. Faduwar gaba mai tsanani.


8. Rikicewar Jinin al'ada.


9. Matsananciyar mantuwa da shiririta akan harkokin rayuwa.


ALAMOMI NA BOYE


1. Firgita da jin tsoro, musamman ma idan mutum yana zaune, ko yana tafiyashi kadai.


2. Rashin yin barci na tsawon lokaci.


3. Yawan farkawa cikin tsoro.


4. Dannau.. Wato mutum zai ga wani BAQIN ABU yazo ya danneshi. Kuma ko kayi Eehu ba za'a ji ba.


5. Namijin dare. Mace zata ga aljani yazo yana saduwa da ita..

 Acikin siffar mijinta, ko kuma wani mutum wanda ta sani.

Ko kuma namiji ya rika ganin aljana tanazuwa tana saduwa dashi koyaushe yakuma ji ya tsani yayi aure.


6. Mummunan mafarki. Kamar karika ganin kana fa'da da Macizai da karnuka, da sauransu.


7. Yawan fushi da 'bacin rai ba tare da dalili ba.


8. Yin dariya, kuka, ko Eehu a mafarki.


9. Mafarkin ruwa, jini, ko makabarta, ko mayanka, da sauransu.


Akwai wasu alamomin da muka ambata wasu ciwon yana haifar dasu don haka hanyar tambayoyi ne zamu gane inda matsalar take.


Muna da magunguna masu kyau sosai na kawar da matsalar jinnu ko sihiri da yardan Allah Wanda sukayi daidai da tsarin addinin Islam ba tsarin bokaye ba.


Ku Tuntubi Shagonmu na HASKE ISLAMIC MEDICINE CHEMIST DAKE NO, 7 MASANAWA ROAD, BAYAN GIDAN HAKIMIN GUNDUMAR KAWO DAKE KAWO KADUNA.


ANA IYA KIRA KO TURO SAKON WHATSAPP AKAN WANNAN NUMBER 08037624598

Email: murtalakawo@gmail.com



Source :taskar murtala kawo Facebook. 

0 Response to "ALAMOMIN DA ZAKA TSINCI KANKA IDAN KANA/KINA DA ALJANU WATO JUNNU"

Post a Comment