A karon farko tawagar alkalan wasa ta mata zalla za ta jagoranci wasan maza a Gasar Kofin Duniya.
Wednesday, 30 November 2022
Comment
Image Source/credit /BBC Hausa via Facebook
A karon farko tawagar alkalan wasa ta mata zalla za ta jagoranci wasan maza a Gasar Kofin Duniya.
Stephanie Frappart ce za ta jagoranci wasan karshe na Rukunin E tsakanin Costa Rica da Jamus da za a yi ranar Alhamis.
Ita ce za ta zama mace ta farko da ta taba yin hakan.
Neuza Back ta Brazil da Karen Diaz Medina daga Mexico na cikin tawagar alkalan a wasan da za a buga a filin wasan Al Bayt.
📸 - Getty Images
Source/credit /BBC Hausa via Facebook
0 Response to "A karon farko tawagar alkalan wasa ta mata zalla za ta jagoranci wasan maza a Gasar Kofin Duniya."
Post a Comment