Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Ana Sanar da Matasan mu cwa duk mai bukata zai iya applying aikin a National population commission ga link din nan kasa, amma sai mai National Identification Number NIN.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023.
Hukumar sun fitar da sanar wan diban ma aikata wanda sukayi a shafinsu na Facebook amma wannan diban ma aikatan da za ayi bawai gama garin diban ma aikatabane domin kuma an kaiyade iya kacin inda za adiba
A kowanne yanki na Nigeria za a dauki state daya acikin state daya za adauki Local government daya
Wato ko wanne zone state daya acikin state din zaadau local government daya j
duba jerin sunayen inda za a dau ma'aikatan:-
1. Bayelsa(Brass),
2. Adamawa(Toungo),
3. Anambra(Idemili South),
4. Nasarawa(Karu),
5. Katsina(Daura),
6. Ogun(Imeko Afon)
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
Abubuwanda Zaku Cike
Mu sani cewa kafin kammala cike wannan damar akwai steps kamar haka:-
Personal Information
Place Of Permanent Residence
Contact Information
Educational Information
Work Experience
Facial Capture
Employment Desired
Daga jarshe zakaga shafi da aka rubutawa Employment Desired, sai ka dauki daya daga cikinsu
ENUMERATOR
CENSUS TRAINERS/FACILITATORS
SUPERVISOR
DATA QUALITY ASSISTANTS/ COORDINATOR
Shafinda zaku cike
Ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
Wasu Daga Cikin Hotunan Bayanin Da Mukayi Maku akasa
0 Response to "Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023"
Post a Comment