Gobe Zasu Kasheni : Kalli Azabar da wasu yan kidnapping Keyiwa Wannan Bawan Allahu __ Innalillahi wainna ilaihirrajuun😭😭
Qalau Innalillahi wainna ilaihirrajuun
Yanzu-Yanzu Wani ya turo manah wannan Videon ta hanyar Group na WhatsApp Mai dauke da Neman taimakon wannan bawan Allah da kuke Gani,
Kamar yanda zakuji daga bakinsa Shidai Wannan Bawan Allah a cewar sa Yan Kidnapping ne suka kamasu su 160 duk sauran mutanen anbiya musu kudin fansa amma shi har yanzu Shuru,
Kemar yanda bawan Allah ke bayyanawa cikin wannan Videon yana neman yan'uwa su taimakeshi suyi karo-karo su hada kudin amso shi domin kamar yanda yan kidnapping din saku sanar dashi gobe zuwa jibi zasu hallaka shi,
Innalillahi wainna ilaihirrajuun Wannan
Ku duba irin wannan cin zarafi da wadannan mutane keyiwa Wannan bawan Allah kamar basa tunanin Ranar hadawar su da Allah
Muna neman taimakon Yan'uwa su tayamu yada wannan Videon ko Allah zaisa asamu a amso shi duk da bai bayyana ta inda za'a biya kudin ba
Ya Allah ka karemu daga fadawa irin wannan musifa ka tsare mu ka tsare wannan al'ummar sukuma ka shiryar dasu idan masu shiryuwa ne idan ba masu shiryuwa bane Allah ka kare musulmi daga sharrin su.
Ga Videon domin Kallo 👇
0 Response to "Gobe Zasu Kasheni : Kalli Azabar da wasu yan kidnapping Keyiwa Wannan Bawan Allahu __ Innalillahi wainna ilaihirrajuun😭😭"
Post a Comment