An samu mai Kama da Ganduje a Zariya
Tuesday, 1 March 2022
Comment
Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar mana da cewa yanzu haka an samu mai Kama da Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje a Zariya da ke jihar Kaduna.
Matashin Dan asalin garin Zariya ne, inda ya bayyana cewa yanzu haka yana son gamuwa da Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Ganduje, domin suyi ganawar sirri.
Al’umma na ta mamakin yadda aka ga wannan matashi ya yi kama sosai da Ganduje, kamai kamar an tsaga kara, ba tare da dangin uwa kona uba ba.
Tuni dai Shafin Kano Online ya bada cigiyarsa, sunansa da unguwar da kuma garin da yake.
0 Response to "An samu mai Kama da Ganduje a Zariya"
Post a Comment