Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu Ba'a Biyasu ba.
Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu Ba'a Biyasu ba.
Karku Yarda Kusa Hannu ga Takardar Dake Nuna Cewa Kun Karbi Kayanku Har sai Kun Tabbatar da Cewa Kun Karba
Abin Nufi Shine Idan Kun Tabbatar da Babu Wata Matsala, Domin sa Hannunku ga Wannan Takardar Shine Yake Nuna Alamar Cewa Kayanka Sun isa Gareka Lafiya Kalau ba Tare da Wata Matsala ba.
Wannan Dokace Mai Zaman Kanta invoice Kenan Wanda Vendor Naka Zai Turoma Sai Kasa Mata Hannun Cewa Ka Karbi Kayanka Lafiya Kalau
Kaga Kuwa idan Har Yazan Kasa Hannu Wata Matsala Tabiyo Baya Kaga Bakada Wata Hujja da Zakace Ba'a Baka Kayanka ba, ko Kuma Kudin Kaba.
Da Yake ita Gwamnati Batace abaiwa Kowa Kudiba Amma Tace Abaiwa Mutun Abinda Yace Lokacin Neman Rancensa
Wannan Takardar da Mutun Kesama Hannu Alamace ta Nuna Cewa Ya Karbi Kayansa Koda ko Kudine Anka Bashi Maimakon Kaya
Kuma ita Wannan Takardar da Mutun Kesama Hannu itace Vendor Zaiyi Amfani da ita Domin Kare Kansa Wajan Nunawa Yace Kaya Abaka ba Kudi ba.
Domin Cewa Ankayi Masu Duk Sana'ar da Mutun Ya Cika Lokacin Neman Rancensa, Su Tabbatar Kayan Wannan Sana'ar Sunka Saya Sunka Baiwa Mutun Harna adadin Kudin da Ankayi Masa Approved
Amma Kuma Sai Sunkabi Hanya Mafi Sauki Garesu da Kuma Mutanen da Anka Yardar da Neman Rancen Nasu, Sai Sunka Zabi Baiwa Mutane Kudi Maimakon Subaka Kaya
Don Haka Lokacin da Duk Zasu Kudin Akeyin Invoice Domin Kasa Hannu Akan cewa ka Karbi Kayanka Lafiya Kalau
Dayake Har Yanzu Mutane Na Samun Matsalar Biyansu Kudin Musamman Wadanda Sunka Cika Tsarin SME Wanda Yake Cikin Kashi 100 iyaka idan 55 Sun Karbi Kayansu
Shi Kuma Household Cikin Kashi 100 iyaka idan 65 Sun Karbi Kayansu Duk da Yake a Koda Yaushe ana Tunanin Cigaba da Biyan Wadanda Ankayiwa Approved Sannan Kuma Acigaba da Yiwa Sauran Mutanen da Sunka Cika Tsarukkan Approved Kamar Yadda Anka Saba.
Don Haka a Kiyaye Sama Takardar Shaidar Karbar Kaya Hannu Har sai an Tabbatar da Babu Wata Matsala ta Kowane Bangare.
© Abba A Dange
0 Response to "Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu Ba'a Biyasu ba."
Post a Comment