Tallafin N5000 Na RRR CODE: Abubuwa guda uku daya kamata ku sansu, Kuma ku boyesu ku adanasu, Domin Dole sai dasu ne zaku samu wannan Tallafin
Rijistar tallafain gaggawa,tsarine na Gwamnatin Tarayya wanda Ma`aikatar Jinkai, Agaji da cigaban Al`uma ta bujuro dashi domin tallafawa wadanda cutar CORONA ta durkusarwa da hanyoyin cin abincinsu, musamman wadanda suke zaune a Birni da Kewaye.
Tsarin ya shafi masu rauni wadanda basu taba samun tallafin Gwamnatin Tarayya na rage radadin kuncin rayuwaba,musamman wadanda cutar sarkewar numfashi ta annobar (CORONA) ta shafa.
Haka kuma, masu kananan Sana`io da Ma`aikata da suka rasa aikinsu suma suna da damar shiga wannan Rijistar.
Bayan samun nassarar cike wannan tsarin yana da kyawun gaske kowa yasan wannan abubuwa guda uku saboda saida sune zaku iya cin gajiyar wannan Tallafin,
Abubuwan Sune Kamar Haka: Dolene Ku Tabbatar da Cewa Kunsan Sunan Da Kuka Saka A First Name: idan son samune ya zamana sunanku ne na farko,
Dolene ku tabbatar da cewa Lambar Da Kukayi Amfani Da Ita Gurin Cike Tallafin Kunada Ita A Rubuce Sabida Kaucewar Bacewarta Domin Tana Cikin Abubuwa Uku Da Za'a Tambayeku Lokacin Bayar da Kudin Tallafin Duk Wata,
Dolene Ku tabbata Kun Rubuta da adana Unique Id Naku Wanda Suke Bayarwa A Lokacin Da Kukayi Nassarar Kammala Cikewa A Wayarku,
Na Karshe Dolene Ku Tabbata Kun Cike Tallafin Da Code Din Jihar Ku, Karamar Hukumar Ku, Mazabar Ku Saboda Tallafin Ba Sako Ake Turoba, Kuma Kiran Waya Suke Ba, Dokin Ana Kafe Sunaye Zakuje Ku Duba Idan Kunga Sunanku Toh Shikenan,
Kuma Ku Sani Basai Lalle Ne Kunada Account Ba, Domin Sai An Kafe Ne Za'a Buqaci Account Wanda Bashi Dashi Zasu Bashi Cash A Hannu,
Domin Samun Wasu Sabbi Sahihan Labarai Akan Tallafi Da Rancen Gwamnati Da Neman Aiki Ku Ziyarci Nan
Muna Godiya Da Kasancewa da kukeyi Damu A Wannan Shafin Namu Na Bz News 24/7 Kuyi Share Wannan Sakon Dan Allah Domin Mutane Da Yawa Su Sani,
Allah Ya Mudace Ameen
0 Response to "Tallafin N5000 Na RRR CODE: Abubuwa guda uku daya kamata ku sansu, Kuma ku boyesu ku adanasu, Domin Dole sai dasu ne zaku samu wannan Tallafin"
Post a Comment