Bayan jaruma maryam yahaya ta sami sauki daga jinyar da take ta wallafa wata bidiyo da taja hankulan jama’a
Bayan Kwashe Lokaci Da Akayi Da Maganar Rashin Lafiyar Jarumar Masana’antar Kannywood Maryam Yahaya Inda Daga nan aka dena Jin Duriwa Jarumar duba da Ramewar da tayi.
Wadda Hakan Yake Bawa Mutane Tausayi Tare da bata Shawarar Ta daina daukar hotunan ta tana Watsawa a soshiyal midiya sabuda In Wani yayi mata addu’ar Allah ya bata lafiya wani akasin haka zai fada.
Saide Jarumar ganin maganganu da mutane sukeyi akan har yanzu tana kwance rai a hannun Allah ne yasa ta kara yin dan guntun bidiyan yayin Da take mamin din wata sabuwar wakar fim din nan da ake dako wato Fanan.
Kamar yadda jarumar ta yanki kadan daga cikin wakar ta dauki bangaren da yake magana akan abu biyu 2 na farko bangaren Allahu shine gwanin sanin cutar da babu magani, babu babba, babu karami, sannan kuka tana cikin farin ciki.
Latest News
- Ina Matan Hausawa? Wasu Mata Biyu Sun Gwangwaje Mazajensu da Motocin Miliyan 87
- Yadda matar wani jarumi ta mutu ita kadai a cikin dakinta
- Rikici Na Neman Ɓarkewa Tsakanin Sojoji Da Ƴan KAROTA a Kano
- Babban Kuskure Ne Namiji yayiwa Mace Waɗannan Abubuwan>>>
- Yanzu yanzu: yadda zaman Shari'ar Abduljabbar keguda a kotu yanzu haka, Kubiyo yanzu domin samun cikakken rahoton yadda zaman yake gudana yanzu
Jarumar ta kara bayyana wani sakonta ga masoyinta inda take cewa, Babu mai rabasu ma masoyinta, kuma zatayi gaba da duk wanda yake shirin Yin hakan.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
0 Response to "Bayan jaruma maryam yahaya ta sami sauki daga jinyar da take ta wallafa wata bidiyo da taja hankulan jama’a"
Post a Comment