Kalli bidiyon ango ya fashe da kuka bayan Shafa Fatihar Daurin Aurensa,
Wednesday, 8 September 2021
Comment
Inda acikin Bidiyon Akaga Abokan Ango Suna Cewa Kukan Da Yakeyi Na Murna Ne,
Dama Ansha samun irin wadan nan mutanan Da Yawa Ta Yadda Maimakon mutum yayi murna Bayan An daura masa aure sai yakama Sharara Kuka Kamar Yadda Wannan Angon Yayi Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa👇
0 Response to "Kalli bidiyon ango ya fashe da kuka bayan Shafa Fatihar Daurin Aurensa,"
Post a Comment