Yanzu yanzu: Darekta Aminu Saira Ya Bayyana Inda Za'a Kalli Shirin (Labarina Season 3 Episode 1) da Misalin 08:45Pm Na Daren Yau 02/July/2021
Thursday, 1 July 2021
Comment
Labarina Season 3 zai fara zo maku daga ranar 2/7/2021 kowace Ranar Juma’a 9:00pm zuwa 10:00pm na dare.
Zaku dinga samun wannan film a tashoshi kamar haka: Arewa24 TV, Tambarin Hausa TV da kuma YouTube Channel na Saira Movies.
Kuje Youtube Channel Dinsa Na A youtube Mai suna: (Saira Movies) Kuyi Subscribe Domin Samun Shirin Anjima Dama Sabbin Shirye Shiryen Da Zasu Biyo Baya,
Domin Kalla Kai Tsaye Ku Danna Wannan Hoton Bidiyon Dake Qasa:
0 Response to "Yanzu yanzu: Darekta Aminu Saira Ya Bayyana Inda Za'a Kalli Shirin (Labarina Season 3 Episode 1) da Misalin 08:45Pm Na Daren Yau 02/July/2021"
Post a Comment